Linda Bello

He y 

Linda Ann Bellos OBE (an haife ta ah shekarar (1950) 13 ga watan Disamba 'yar kasuwa ce a kasar Biritaniya, mai ra'ayin bin mata ne kuma mai fafutukar kare hakkin' yan luwadi.A cikin 1981 ta zama mace ta farko a Afirka da ta shiga ƙungiyar Spare Rib .An zabe ta a Majalisar Lambeth Borough Council a Landan a 1985 kuma ta kasance shugabar majalisar daga 1986 zuwa 1988.[1]

  1. Empty citation (help)

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search